• 1

    follower

  • 2

    songs

  • 6

    plays

  • About

    Sunana Isah Sani Randawa, a shekarar 1991, an haifeni a jihar katsina, nayi karatun primary a sabuwar unguwa B Primary school, daga nan na wuce makarantar Suncais dake kofar kwaya, na wuce garin funtua na karanta GTC Funtua, na cigaba da karatun zuwa makarantar Hassan Usman Katsina Polytechnic na karancin Building Engeeniring, nayi karatun computer a IKA Institute of Technology Katsina. Na fara rubuta labarin littafai, daga baya kuma sai na shiga harakar wakokin hausa, domin nima na bada gudummuwata, a yanzu haka ina da wakoki da dama wanda bansan adadinsu ba, ina aiki da gidan redion RAYPOWER FM/AIT dake jihar ta Katsina.

  • Links

 Biography